Wanan Manine Sadidan zai taimaka wajan sanyin Infection
Maganin kowane irin sanyi kamar:
- Kaikayin gaba
- Kuragen gaba
- Zubar farin Ruwa
- Warin gaba
- Daukewar sha’awa
- Jin zafi lokacin saduwa
- Da sauran cutukan sanyi.
KAYAN HADIN Maganin Sanyi Infection
KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA
- Citta danya
- Tafarnuwa
- Kurkum
- Lemon tsami
YANDA AKE HADA Maganin Sanyi Infection
A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.